Dayr Abu Salama

Dayr Abu Salama


Wuri
Map
 31°56′57″N 34°57′25″E / 31.94911°N 34.95703°E / 31.94911; 34.95703
Subdistrict of Mandatory Palestine (en) FassaraRamle Subdistrict (en) Fassara

Dayr Abu Salama wani ƙaramin ƙauye ne na Larabawan Falasɗinu a cikin Rukunin Ramle, wanda ke da nisan kilomita 8 arewa maso gabashin Ramla . An rage yawan mutane yayin Yakin Larabawa-Isra’ila na shekara ta 1948 a ranar 13 ga watan Yulin shekara ta 1948 a farkon matakin Operation Dani .


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search